SiyasaBankado cin hanci a Kenya03:49This browser does not support the video element.Siyasa08/30/2017August 30, 2017A Afirka galibin 'yan jarida masu binciken kwakwaf na aiki cikin yanayi mai matukar hadari da kasada. Amma wani dan jarida a Kenya ya bujire wa wannan kalubale. Ya sha bankado laifukan cin hanci da kisa da fasakwauri.Kwafi mahadaTalla