Al'aduJana'izar marigayi Sanoussi Jackou a Nijar 03:45This browser does not support the video element.Al'aduGazali Abdou Tasawa MAB/LMJ07/21/2022July 21, 2022An karrama marigayi tsohon dan gwagwarmayar siyasa a Jamhuriyar Nijar, Farfesa Sanoussi Tambari Jackou. Matrigayin ya rasu a ranar Litinin din wannan mako, yana da shekaru 82 a duniya. Kwafi mahadaTalla