Barack Obama ya yi jawabi a kan batun tsaro
December 7, 2016Talla
Shugaban na Amirka ya baiyana haka ne a jawabinsa kusan na karshe da ya yi kafin ya bar mulki a kan batun tsaro sannan kuma ya kara da cewar sannan kuma ya kara da cewar:
'' Wannan shi ne ma dalilin da ya sa muka kaddamar da manya sauye-sauye ta yadda za a iya samun bayanai na siri a duniya baki daya a game da 'yan taaddar, abin da zai iya taimakawa a karya lagonsu.To sai dai shugaba Donald Trump mai shirin kama mulki a cikin watan Janairu ya yi kakkausar sukka ga shugaban da gwamnatinsa da cewar sune suka kirkiro da Kungiyar mayakan IS.