Batun batar 'yan matan Chibok da sabbin hare-hare a Najeriya na ci wa jama'a tuwo a kwarya
July 24, 2014![Bombenanschlag in Kaduna, Nigeria](https://static.dw.com/image/17804225_800.webp)
Talla
Al'ummar Najeriya na cikin jimami da alhini sakamakon wasu sabbin hare-haren da aka kai a jihar Kaduna wadanda ake ganin an yi niyyar kashe wasu manyan mutane ne a yankin arewacin kasar. Banda haka kuma har yanzu rashin dawowar matan da aka sace a garin Chibok na ci gaba da sosawa jama'a rai.
Ga dai rahotannin da muka yi a kan wadannan batutuwa mun yi muku tanadinsu a kasa