SiyasaBauchi: Matashiya mai sarrafa takalma01:23This browser does not support the video element.SiyasaAliyu Muhammad Waziri02/08/2019February 8, 2019 Wata matashiya a jihar Bauchin Najeriya Amina Abdullahi Koli, ta dukufa wajen saffara talakama da jakankuna da zanin gado a zamanance bayan kammala karatun jami'a. Tuni ta fara samun biya mata bukatunta tare da tallafa wa wasu.Kwafi mahadaTalla