TarihiBibi Titi Mohamed: "Uwar kasa" ta Tanzaniya01:58This browser does not support the video element.Tarihi08/20/2020August 20, 2020Lokacin da Tanzaniya ta samu 'yanci, Mwalimu Julius Nyerere aka dauka a matsayin uban kasa. Amma da babu Bibi Titi Mohamed, da bai samu jigo wajen tattara kan mutane ba domin samun nasarar da yake bukata.Kwafi mahadaTalla