Al'aduNijarNijar: Ashe gwagware ma na da sarki?02:02This browser does not support the video element.Al'aduNijarLarwana Malam Hami AMA/LMJ05/29/2025May 29, 2025Ko kun san cewa gwagware na da sarki a jihar Damagaram da ke Jamhuriyar Nijar? Ga faifen bidiyonmu kan sarkin gwagwaren na Damagaram.Kwafi mahadaTalla