1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bikin girka sabuwar Majalisar Dokokin Nijar

March 30, 2011

Rahotanni na ra'ayoyin al'ummar Nijar da ma na ƙungiyoyin farar fula akan girka sabuwar Majalisar Dokokin ƙasar

Mahamadou Issoufou sabon shugaban ƙasar NijarHoto: picture alliance/Photoshot

A Jamhuriyar Nijar an ƙaddamar da bikin girka sabuwar majalisar dokoki wacce ke cikin tsarin mayar da ƙasar bisa ta farki na demokaraɗiyya na jamhguriya ta bakwai , bayan zaɓuɓukan da aka gudanar.

Wakilanmu daga birnin Yamai Mahaman Kanta da Gazali Abdou Tassawa sun aikomana da rahotanni akan bikin dakuma Irin martannin da ƙungiyoyin fara fula dama sauran talakawan ƙasar suka baiyana

Mawallafi: Mahaman Kanta
Edita : Abdourahamane Hassane