Taba Ka Lashe kan al'adun Afirka
June 18, 2019Talla
Mawaka da makada na gargajiya kama daga yankin yammaci zuwa kudancin Afirka ne suka baje kolin irin basirar da Allah ya huwace musu a bikin raya al'adun Afrika da ya gudana a birnin Würzburg da ke yankin kudancin tarayyar Jamus.