1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bikin nuna fasahar ɗinke ɗinke a Kano

May 7, 2009

An shirya bikin ne don tallafawa masu sana´ar ɗinki a Afirka.

Dandalin baje kolin ɗinke ɗinken zamaniHoto: AP

Tare da haɗin guiwar wata ƙungiyar fasahar ɗinke ɗinke da bunƙasa al´adun Afirka wato Team d´Afrique, reshen cibiyar yaɗa al´adun Jamus a Najeriya dake Kano wato Goethe-Institut ta shirya wani taron nuni na fasahar ɗinke ɗinken tufafi na zamani da na gargajiyar Afirka a birnin Kano. An shirya wannan taro haɗe da gasar ɗinke ɗinken tufafi ne da nufin bunƙasa sana´ar ɗinki a Afirka.

Mawallafi: Mohammad Nasiru Awal

Edita: Zainab Mohammed Abubakar