Bikin ranar 'yancin 'yan jaridu na duniya na 2017
May 4, 2017Talla
Aikin jarida na daya daga cikin sana'oi masu muhimmanci a duniya, abin da ya sanya ake neman kwarewa ta musamman domin gudanar da shi musamman a kasashe irin su Najeriya tare da samar da dokoki don kare ‘yan jaridun daga cin zarafinsu. To sai dai akwai dimbin matsaloli da ke kawo cikas ga aikin.