Musulmai a sassan duniya na ci gaba da bubukuwan Sallar layya. Haka al'umomin kasashen Larabawa sun bi sahun sauran Musulman duniya wajen gudanar da bukukuwan Sallar layya.
Talla
A kasar Sudan duk da rikicin da ke wakana Musulman kasar sun yi bikin Sallar layya kamar sauran takwarorinsu na kasashen duniya, yayin da a kasashe irin Najeriya ake fama da tsadar rayuwa.