Bincike kan kayan abinci a Kenya03:50This browser does not support the video element.06/30/2016June 30, 2016Wata mata mai suna Valentine Wacu ta dukufa wajen gudanar da bincike domin habaka noman wani nau'in abinci mai kama da shinkafa da ake kira Kinwa da nufin wadata al'ummar nahiyar Afirka da abinci mai gina jiki.Kwafi mahadaTalla