Bobi Wine ya samu kan sa
January 25, 2021Talla
Bobi Wine dan takara da ya sha kaye a zaben shugaban kasar a gaba Yoweri Musseveni wanda ya samu nasara a karo na shida a zaben shugaban kasar. Gwamnatin Yuganda ta ce ta tsare shi ne a gida, domin hana zanga-zangar 'yan adawar tare a ba shi kariya.
Matsin lamba dai daga kasashen duniya ya sa gwamnatin ta Musseveni saki Bobi wine.