SiyasaNajeriya: Leah Sharibu a hannun B.Haram02:37This browser does not support the video element.Siyasa10/22/2018October 22, 2018Kungiyar 'yan ta'addan Boko Haram da ta addabi Najeriya da makwabtanta, na ci gaba da rike guda daga cikin 'yan matan sakandaren garin Dapchi da ta sace. Ku kalli hira da wakilinmu na Maiduguri Al-Amin Suleiman Muhammad ya yi da mahaifiyarta.Kwafi mahadaTalla