Al'ummaBotodjo: Mai yin fenti da man goge baki a Guinea Bissau03:10This browser does not support the video element.Al'umma11/01/2016November 1, 2016Felisberto Pereira da aka fi sani da "Botodjo" wani gwarzo ne na zaka iya da kanka. Rashin fenti da takaddun zane, ya sanya shi kirkiro kalolinsa da duk abin da ya samu. Kwafi mahadaTalla