Buhari na neman shawo kan rikici Filato
June 28, 2018Talla
Mutane da dama sun rasa rayukansu a wani sabon rikici da ya barke tsakanin Fulani da 'yan kabilar Birom a jihar Filaton Najeriya, lamarin da ya sa gwamna Lalong da shugaba Buhari ke fadi tashi don shawo kan matsalar.