1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shekaru 63 da samun 'yancin kai a Nijar

Zainab Mohammed Abubakar
August 3, 2023

Shugaban mulkin sojan Tchani Abdourahamane, ya yi kira ga 'yan kasar da su hada kai domin fuskantar kalubalen da ke a gabansu, shekaru 63 bayan samun 'yancin kai.

Janar Abdourahmane TchaniHoto: REUTERS
Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna