1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Bubukuwan sabuwar shekara ta 2024

Abdourahamane Hassane
December 31, 2023

Kama daga New York da Hong da London da Berlin da Bejing da Paris da Sydney da Tokyo jama'a za su kwana dare suna holewa a bukukuwan na sabuwar shekara ta 2024

NY: ‚2024 arrives in Times Square
Hoto: Richard B. Levine/picture alliance

Al'ummar duniya wanda a yanzu yawansu ya haura biliyan takwas na shirin fara sabuwar shekara, tare da fatan kawo karshen tsadar rayuwa da rikice-rikice a duniya. A birnin Sydney, fiye da masu biki miliyan guda ne suka cika gabar tekun. A Ukraine, inda mamayar Rasha ke gab da cika shekaru biyu za a gudanar da bukukuwan cikin wasu sabbin hare.-hatre da Rasha ta kai a manyan biranen kasar, yayin da a yankin Gaza ake ci gaba da yin luguden wuta.