Kwallon kafaBundesliga kai tsaye00:55This browser does not support the video element.Kwallon kafaAhmed Salisu MNA08/17/2017August 17, 2017Sassan harsunan Afirka na DW wato Hausa da Swahili da Faransanci suna gabatar da sharhi na wasannin kwallon kafar lig-lig na Jamus wato Bundesliga kai tsaye ta akwatunan rediyonku.Kwafi mahadaTalla