Bunkasa harkokin noma a Afirka03:47This browser does not support the video element.09/07/2016September 7, 2016'Yar Kenya Valentine Wacu tana neman warware matsalar abinci a Afirka. Tana bincike a cibiyar kula da noma ta kasashe masu zafi da ke birnin Nairobi na Kenya. Akwai irin wake da ta gano domin taimakon manoma bunkasa da abinci da kudaden shiga.Kwafi mahadaTalla