SiyasaBurkina Faso: Kokarin magance matsalar manoma02:42This browser does not support the video element.Siyasa07/02/2018July 2, 2018Manoma a Burkina Faso na fuskantar rashin kayan aiki da ma kalubalen canjin yanayi, sai dai duk da haka wasu manoma sun hada gwiwa domin fuskantar kalubalen da ma bunkasa ayyukansu.Kwafi mahadaTalla