Bunkasa sana'o'in hannu ta hanyar Intanet a Kenya03:18This browser does not support the video element.04/29/2016April 29, 2016Wata mata mai suna Catherine Gichunge da ke da shafin Intanet ta dukufa wajen zamanantar da sana'o'in hannu da ake yi a kasar da nufin saukaka wa mutane.Kwafi mahadaTalla