1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Kaduna: Matasa na noman Inibi

01:59

This browser does not support the video element.

March 3, 2025

Matasa a jihar Kaduna da ke Najeriya, sun rungumi noman Inibi a matsayin sana'a. Ga faifen bidiyonmu, kan yadda suke wannan noma.