Sabon hari a Burkina Faso
January 17, 2020Talla
Kasashen Burkina Faso da Mali da kuma Jamhuriyar Nijar na fuskantar ayyukan ta ta'addanci daga masu tattsauran ra'ayin addini, al'amarin da ya sanya al'ummar kasashen bayyana shakku game da aikin tsaron da sojojin Faransa ke yi a yankin na Sahel. Ya zuwa yanzu dai babu kungiyar da ta sanar da daukar alhakin wannan hari.