An dai ja daga tsakanin sojoji masu juyin mulki na RSP da dakarun sojan kasar ta Burkina Faso kafin shigar ECOWAS tsakani.
Talla
An dai ja daga tsakanin sojoji masu juyin mulki na RSP masu bada kariya ga fadar shugaban kasa da dakarun sojan kasar ta Burkina Faso kafin daga bisani kungiyar ECOWAS ta shIga tsakani.