CAF ta soke hukunci da ta yanke wa kungiyar Al-Ismaily
February 11, 2019Talla
A Labarin Wasannin, za a ji Jamhuriyar Nijar ta yi ban kwana da gasar kwallon kafa ta Afirka ta 'yan kasa da shekaru 20 da ta shirya da kuma yadda hukumar kwallon kafa ta Afirka ta yi amai ta lashe dangane da dakatar da kungiyar Al-Ismaily ta Masar da ta yi daga gasar zakarun nahiyar.