SiyasaCape Verde: samar da kankara da rana03:27This browser does not support the video element.Siyasa10/11/2016October 11, 2016A Cape Verde, garin Salamansa wanda ba ya iya samar da kankara da ake bukata don adana kifi , ya zuba jari don sayan na‘urar da ke amfani da hasken rana wajen samar da wannan sinadari, lamarin da jama'a ke yabawa..Kwafi mahadaTalla