Al'ummaCape Verde:Taimakon masu shan barasa fiye da kima03:15This browser does not support the video element.Al'umma02/14/2017February 14, 2017Hukumar kula da lafiya ta duniya ta ce matsalar shan barasa fiye da kima ta zama barazana a bangaren kiwon lafiya na Cape Verde da ke yankin yammacin Afirka. Honório Fragata yana da masiya sosai kan haka.Kwafi mahadaTalla