1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ci gaba da karatu a jami'ar Maiduguri duk da kalubalai na tsaro

03:27

This browser does not support the video element.

November 16, 2020

Jami’ar Maiduguri na a matsayin babbar cibiyar karatu mafi girma a yankin Arewa maso gabashin Najeriya, duk da kalubalen tsaro da ake ciki masu nasaba da hare-haren Kungiyar Boko Haram ba a dakatar da harkokin karatu ba.