1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Cibiyar bai wa mata horo

03:29

This browser does not support the video element.

June 21, 2023

Mata na fuskantar matsalolin fyade a hannun 'yan bindiga da masu satar mutane domin neman kudin fansa a Katsina, wanda hakan ta sa matashiya ta kafa wata cibiyar sauraren koke-koken al'umma da koyar da mata dabarun kare kansu.