SiyasaGabas ta TsakiyaGaza: Cimma yarjejeniyar tsagaita wuta02:06This browser does not support the video element.SiyasaGabas ta TsakiyaWarner Poland ZUD/LM01/16/2025January 16, 2025Fararen hula a yankin Zirin Gaza na Falasdinu da Isra'ila sun fantsama kan tituna, domin murnar cimma yarjejeniyar tsagaita wuta kan yakin da ake fafatwa a yankin da aka kwashe watanni ana tattaunawa a kanta.Kwafi mahadaTalla