Cin hanci da karbar Rashawa–Matsala gawurtacciya
March 5, 2013Talla
Wannan kan durƙusar da tsarin zamantakewa da tattalin arziƙin ƙasashe. Wannan salsala, na nuna cewa ko da shike bankaɗo almundahana na da hatsari abu ne mai yiwuwa. Masu sauraro zasu koyi cewa cin hanci da rashawa na tattare da illoli da yawa, kana kuma su koyi yadda zasu iya cimma bururrukansu ba tare da sun yada mutuncinsu ba.