SiyasaCinikayyar kayan daki tsakanin Najeriya da Nijar02:15This browser does not support the video element.SiyasaYusuf Ibrahim Jargaba M. Ahiwa08/03/2022August 3, 2022Harkokin kasuwanci na habaka a tsakanin Najeriya da Nijar musamman abin da ya shafi kayan daki na amare. 'Yan kasuwar Nijar da dama ne ke shiga jihar Katsina don sayen kayan.Kwafi mahadaTalla