Lajiya Jari: 07.11.2023
November 10, 2023Talla
Alkaluma na nuna cewar kashi 25% na mutuwar yara ‘yan kasa da shekara daya da kuma kashi 11% na mace-macen mata masu juna biyu ana danganta su da zazzabin cizon sauro a Najeriya.