Cocin Katolika na shiga tsakani a Kwango
December 22, 2016Talla
Cocin wacce tun da farko ta dakatar da shiga tsakanin saboda rashin cimma matsa da ba a yi ba tsakann 'yan siyasar, ta ce wannan jiko shi ne yunkurinta na karshe idan har ba a samu daidaituwa ba.Donatien Nshole na daya daga ciki jami'an Cocin da ke shiga tsakanin:''Yakamata 'yan siyasar su samu mafita kafin a kai ga yin da na sanni,akwai hanyoyi da dama da za mu ba da sharwari a bi domin warware takkadamar.
A shekaru gomai na baya-bayan nan Cocin na Catholika a Kwango ya taka muhimmiyar rawa wajen sassanta rikicin siyasar kasar tun bayan da Laurent Desire Kabila mahaifin Joseph Kabila ya kifar da gwamnatin Mubutu Sese Seko a shekara ta 1997.