SiyasaGhana: Illar cutar Corona ga 'yan kasuwa02:33This browser does not support the video element.SiyasaIsaac Kaledzi ZMA03/16/2020March 16, 2020Ghana babbar abokiyar kasar Chaina ce a fannin kasuwanci a nahiyar Afirka. 'Yan kasuwar kasar na samun mafi yawan kayayyakinsu daga odar da suke yi daga Beijing da sauran biranen Chainar. Kwafi mahadaTalla