SiyasaDagulewar lamuran tsaro a NajeriyaMuntaqa Ahiwa07/08/2022July 8, 2022Al'amuran tsaro na ci gaba da rincabewa a Najeriya. Wasu jerin hare-hare ga misali da aka kai kan tawagar shugaban kasa da gidan yarin Kuje a Abuja sun tayar da hankali.Kwafi mahadaHoto: Uwais Abubakar Idris/DWTalla