SiyasaDai-daita maza da mata a fagen ilimi01:22This browser does not support the video element.SiyasaMouhamadou Awal Balarabe01/31/2017January 31, 2017Therese Faye Diouf wata 'yar siyasa ce a garin Diarrere da ke kasar Senegal. Mai shekaru 33 kuma uwa, ta yi fice wajen samar da dai-daito ga maza da mata a fannin ilimi.Kwafi mahadaTalla