1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Dalilin da ya sa nake sana'ar bara a Legas

04:01

This browser does not support the video element.

July 20, 2026

Hira da wani mai bukata ta musamman a Legas da ya bayyana mana dalilin da ya sa yake sana'ar bara da kuma halin da suka shiga yanzu, bayan gwamnati ta fara kamen masu bara a jihar.