Tattalin arzikiKaddamar da kasuwar Albarkaram a Nijar02:29This browser does not support the video element.Tattalin arzikiLarwana Malam Hami AMA/LMJ06/12/2023June 12, 2023Kasuwar garin Albarkaram da ke yankin Damagaram, ta fara da kafar dama. Daruruwan al'umma mazauna karkara sun halarci kasuwar a makon farko da aka kaddamar da ita, inda hukumomi suka ce hakan zai kara bunkasa tattalin arzikin al'ummarsu.Kwafi mahadaTalla