Dambarwar siyasar Najeriya yayin da zabe ke karatowa
December 1, 2022![Dambarwar siyasar Najeriya](https://static.dw.com/image/63932735_800.webp)
Talla
Yayin da harkokin yakin neman zabe ke kara nisa a Najeriya, ana samun matsaloli da ma wasu da ke na ci gaba a jam'iyyun da ke gwagwarmayar neman mukamai. A cikin wannan fadi-tashin kuma a gefe guda, ana samun wadanda ke kai wa ofisoshin hukumar zabe hare-hare. Akwai ma masu kokawa kan abin da ya shafi take hakkin bil Adama da sauran matsaloli masu nasaba da siyasar kanta a kasar.