SiyasaDan gudun hijira a taron tattalin arzikin duniya02:15This browser does not support the video element.Siyasa01/25/2019January 25, 2019Mohammed Hassan dan shekaru 24 da haihuwa ya shafe kimanin shekaru 22 yana rayuwa a sansanin 'yan gudun hijira na Kakuma da ke arewa maso gabashin Kenya, yana daga cikin mahalartar taron Davos na 2019.Kwafi mahadaTalla