Dan Mozambik mai taimaka wa 'yan gudun hijira a Jamus
03:18
October 7, 2015
Dan Mozambik Avelino João yana amfani da shekaru 30 na sanin Jamus domin bai wa baki da 'yan gudun hijira shawara a wata majami'a ta garin Suhl. Yana taimakon mutanen da tambaboyin da suka shafi ka'idojin kasar.