SiyasaDan siyasa da ke farautar Boko Haram03:32This browser does not support the video element.Siyasa05/08/2017May 8, 2017'Yan Kato da Gora na bada gagarumar gudunmawa a yaki da Boko Haram. Hakan ta sanya a baya-bayan nan sojojin Najeriya su na samun galaba a yakin da suke da 'yan kungiyar.Kwafi mahadaTalla