Dandalin Matasa 03.01.2019
January 3, 2019Talla
A cikin wannan shiri za a ji alkawarin da sabon Sarkin Musulmin birnin Doula na kasar Kamaru, Adamou Housseini Labo ya yi na maganta matsalolin da ke ci wa matasan masarautarsa tuwo a kwarya, musamman na rashin ayyukan yi.