1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa: 05.03.2026

March 12, 2026

A kowace shekara idan aka shiga watan Azumi na Ramadana, da yawa daga cikin matasa na turuwa zuwa shan ruwa a masallatai musamman a garuruwan da ake ware kudi domin ciyar da masu Azumi.

Hoto: Afolabi Sotunde/REUTERS

Gwamnatin jihar Sokoto ta ware naira biliyan don aikin ciyarwa a azumin Ramadanan bana 2026, kuma tuni matasa suka fara dandazo a wuraren da ake aikin rabon abincin a ko wace rana. A lokacin da aka fara azumin na bana gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya yi kira ga masu hannau da shuni a jihar su taimaka wajen cikyar da mabuƙata ganin yadda matasa da dama da kuma gajiyayyu ke amfana da hakan.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani

Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW