Dandalin Matasa (06.12.2018)
December 6, 2018Talla
A Najeriya 'yan siyasa kan yi amfani da matasa 'yan sara suka ko 'yan jagaliya dan cimma burinsu a siyasance musamman ma lokacin zabe amma yanzu haka wasu matasan sun fara kokawa kan yadda motar 'yan siyasar ke bulesu da hayaki daga bisani inda wasunsu ke cewar ba za su cigaba da shiga wannan tsari ba.