1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Dandalin Matasa: 19.03.2026

Abdulkarim Muhammad Abdulkarim AH
March 19, 2026

Damfara, maula, zage-zage irin na tsamar nama da cin zarafin jama'a, wadannan wasu ne daga cikin miyagun dabi'u da ke tashen balaga a shafukan sada zumunta na zamani a wannan lokaci.

Uganda Kampala 2018 | Streit um Social-Media-Steuer zwingt Nutzer zur WhatsApp-Gebühr
Hoto: Isaac Kasamani/AFP

Sauyi da kuma ci gaban zamani da duniya ta samu shi ne ya sanya shafukan sada zumunta zama dandalin gudanar da harkokin rayuwa na yau da kullum a duniya, wadanda suka hada da aikin jarida wato yada labarai da ilmantarwa da fadakarwa har ma da nishadantarwa, sai kasuwanci da tallace-tallace iri-iri da dai sauran kacaniyar rayuwa. Daga kasa za a iya sauraran sautin

 

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani

Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW