Masu jini a jika sun dukufa wajen noman rani
May 3, 2024Talla
Ba dai matasan Najeriya ne kadai suka fahimci alkhairan da ke kunshe cikin noman rani ba, domin kuwa har a Jamhuriyar Nijar, masu jini a jika sun yi wuff sun koma gabar koguna domin gudanar d aikin noman rani.Daga kasa za a iya sauraron wannan sauti.